✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Gwamnatin Kaduna Ta Kasa Miƙa Ɗaliban Kuriga Da Aka Ceto Ga Iyayensu

An shafe wunin jiya Lahadi ana zaman jiran isowar ɗaliban Kuriga da gwamnati tace an ceto.

More Podcasts

An shafe tsawon wunin jiya Lahadi ana  zaman jira da dakon isowar daliban Kuriga da gwamnatin jihar Kaduna ta ce an ceto.

Sai dai daga bisani, ba tare da wani cikakken bayani ba an umarci iyayen yaran su sake dawowa a yau Litinin domin karɓar ’ya’yan nasu.

To amma me ya sa ba a miƙa yaran a ranar da aka ce an karɓo su ba? Shirin Najeriya a Yau ya duba abin da ya sa gwamnatin ta ɗauki wannan mataki.

Domin sauke shirin, latsa nan