Aminiya - Category: Gani Ya Kori Ji - Image: Gwamnan Jihar Barno Kashim Shettima zaune tare da wadansu dalibai guda 100 wadanda rikicin Boko Haram ya mayar da su marayu kuma gwamnatin Jihar Kano take kula da su, lokacin da gwamnan ya kai musu ziyara a Kano karshen makon jiya
Saturday 24 June 2017     29 Ramadan 1438

Aminiya

Jaridan Aminiya, Kamfanin Media Trust Limited