Taya murna
Monday 26 June 2017     1 Shawwal 1438

Aminiya

A+ A A-

Taya murna

Assalamu alaikum, daliban wannan makaranta mai albarka ta Dodorido da ke Farfajiyar Amintacciyar jaridarku da ke fitowa sau sili a duk mako.

A makon da ya arce abokin mu  UMAR ABBDULLAHI  08067676454, dalibi kuma jami’in hulda da jama’a aka dabaibaye shi da Santaleliyar mata kuma hazika  jaruma bisa sunnar Manzon mu dan Aminatu.  Muna rokon Mai-duka ya ba da zaman lumana, kuma ya kawo tsaftar daki, Muna mika bangajiya da addu’ar kowa ya koma gidansa lafiya, A madadin shagabanci na kasa (DODORIDO FANS ASSOCIATION- DOFAN) 08034332200. This email address is being protected from spambots. You need JavaScript enabled to view it. .

Jaridan Aminiya, Kamfanin Media Trust Limited