Assalamu alaikum, amincin Allah ya tabbata a gareka Abban Sadik, tare da daukacin ma su bibiyar wannan fili, da fatan aiki yana tafiya cikin koshin lafiya.
Salamun alaikum, barka da dare da fatan kana lafiya.
Kamar sauran makonnin baya, yau ma ga ragowar sakonninku ta tes da Imel.
Assalamu alaikum Baban Sadik.
A wannan mako ma za mu ci gaba da amsa sakonnin masu karatu ne.
Da yawa cikin masu karatu sun sha turo mini tambayoyi cewa wadanne hanyoyi za su bi wajen koyon ilimin gina manhajar kwamfuta? Wato “Computer Programming” ke nan.
Assalamu Alaikum Baban Sadik, da fatan kana lafiya.