Assalamu alaikum Editan Aminiya ka ba ni fili in bayyana ra’ayina kan wasikun sukar lamiri tsofaffin shugabannin kasa biyu, wato obasanjo da Babangida suka aike wa shugaba Muhammadu Buhari, alhali suna iya ganawa da shi, don yi wa tufkar hanci kan kowace irin matsala da ta addabi kasar nan, matukar dai niyyarsu mai kyau ce.
Assalamu Alaikum Edita.
Salam, Editan jaridar Aminiya, zan so ka ba ni dama don in yi tsokaci game da abin da ke damun al’ummarmu ta Arewa, musamman mazauna Jihar Kano.
Editan Aminiya ka ba ni dama a jaridar Aminiya mai farin jinni in mika kira da roko ga Shugaban kasa Muhammadu Buhari.
Edita ka ba ni dama in yi tsokaci kan gyaran hanyar dan-ga-da da sauran matsalolin da suka dabaibaye tsohon ynkin karamar Hukumar Dawakin Tofa.
Assalamu alaikum.
Editan Aminiya, ka ba ni dama a yau in yi tsokaci a kan amincewa da Majalisar Dattawan Najeriya ta yi wa Shugaba Buhari a kokarinsa na ciyo wa Najeriya bashin kudi daga kasashen waje, domin cike gibin kasafin kudin wannan shekara ta 2017 da ke shirin karewa.