✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

2019: Marafa na zargin Gwamna Yari kan horar da jami’an JTF 8,500

Dan takarar neman Gwamna a jam’iyyar APC Sanata Kabiru Marafa yana zargin Gwamnan Jihar Zamfara Abdul’aziz Yari da horar da matasa dubu 8,500 a matsayin…

Dan takarar neman Gwamna a jam’iyyar APC Sanata Kabiru Marafa yana zargin Gwamnan Jihar Zamfara Abdul’aziz Yari da horar da matasa dubu 8,500 a matsayin jami’an tsaron farin kaya na JTF da nufin amfani da su wajen gudanar da harkokin zaben 2019  a jihar.

A cewar Gwamna Yari, ya sanar da horar da matasan ne don tabbatar da zaman lafiya a jihar tare da magance kalubalen tsaron da ke addaban jihar.