Da Dumi Dumi
ADVERTISEMENT

A daina cusa mutane a motocin jigilar dabbobi

kungiyar fataken shanu, reshen Jihar Edo ta bayar da shawarar cewa direbobin daukar shanun  fatake zuwa Kudu su daure  su daina cusa fasinjoji a saman motocinsu.

ADVERTISEMENT