✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Yau ake bikin rantsar da Buhari karo na biyu da Gwamnoni 29

Shugaba Muhammadu Buhari tare da Mataimakinsa Yemi Osinbajo suna shirin shan rantsuwa a dandalin Eagle Square a yau Laraba. Yayin da ake shirin rantsar da…

Shugaba Muhammadu Buhari tare da Mataimakinsa Yemi Osinbajo suna shirin shan rantsuwa a dandalin Eagle Square a yau Laraba.

Yayin da ake shirin rantsar da Gwamnoni 29.  Majiyarmu ta samu rahoton cewa, wasu Gwamnonin masu barin gado tun kafin yau sun mika bayanan ayyukan da suka yi ga sababbin Gwamnonin da zasu dauki ragamar jihohin.