✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

A yau Majalisa zata tantance Ministoci  9

A yau Litinin Majalisar Dattawa zata ci gaba tantance sunayen Ministoci da Shugaba Buhari ya aika wa Majalisar, Ministocin da za a tantance su su…

A yau Litinin Majalisar Dattawa zata ci gaba tantance sunayen Ministoci da Shugaba Buhari ya aika wa Majalisar, Ministocin da za a tantance su su tara sun hada da: Sanata Gbemisola Saraki (Kwara), Babatunde Fasola (Lagos), Rauf Aregbesola (Osun) da Geoffrey Onyema (Enugu).

Sauran sun hada da: Maryam Katagum (Bauchi), Mohammed Mahmoud (Kaduna), Suleiman Adamu (Jigawa) da Goddy Jeddy-Agba (Cross River) da Clement Agba (Edo).