ADVERTISEMENT

Akuya ta haifi da mai siffar mutum a Zamfara

Jama’ar Unguwar Gwaza da ke karamar Hukumar Gusau a Jihar Zamfara, sun ga abin mamaki, inda, aka haifi wani dan akuya da kan mutun, gangan jiki kuma na akuya kuma fatar jikin ta mutum.

ADVERTISEMENT