Da Dumi Dumi
ADVERTISEMENT

Akwai wani yunkuri na wargaza Arewa – Yuguda

A karshen makon jiya ne Gwamnan Jihar Bauchi Malam Isa Yuguda ya bakuncin Kamfanin Media Trust, inda ya yi magana kan batutuwa da dama da suka shafi jihar da kuma Najeriya.

ADVERTISEMENT