Da Dumi Dumi

Al-Makura ya bukaci maniyyata su nuna halaye nagari

Gwamnan Jihar Nasarawa Umaru Tanko A-Makura ya bukaci maniyyata aikin Hajji daga jihar su nuna halaye nagari a yayin gudanar aikin Hajin bana a nan gida da kasa Mai tsarki.