✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Alfanun noman rani yana da xinbin yawa ga al’umma – Xanmakaranta

Wani matashin manomin rani a Jihar Katsina ya bayyana noman ranin a matsayin wata babbar hanya ta dogaro da kai da kuma habaka tattalin arziki.…

Wani matashin manomin rani a Jihar Katsina ya bayyana noman ranin a matsayin wata babbar hanya ta dogaro da kai da kuma habaka tattalin arziki. A hirarsa da Aminiya, Alhaji Lawal danmakaranta, wanda shi ne shugaban kungiyar manoma rani ta karamar Hukumar Rimi, kazalika kuma jami’in hulda da jama’a na kungiyar ta jiha, ya bayyana dalilinsa na rungumar noman kamar haka: