✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Allah Ya yi wa Mamman Barka rasuwa

A safiyar yau Laraba ce Allah Ya yi wa shahararren mawakin Hausan nan kuma makadin garayar nan na Biram da ke Jamhuriyar Nijar, Mamman Barka…

A safiyar yau Laraba ce Allah Ya yi wa shahararren mawakin Hausan nan kuma makadin garayar nan na Biram da ke Jamhuriyar Nijar, Mamman Barka rasuwa.
Alhaji Mamman ta rasu ne a birnin Niamey bayan ya yi fama da jinya.
Daga waqoqinsa akwai waqar soyayya da ya yi mai taken Maryam wacce ta yi fice sosai. Sannan kuma ya rasu yana da kimanin shekara 60 da haihuwa.