✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Allah ya yi wa Sarkin Bwari rasuwa

Sarkin garin Bwari da ke cikin garin Abuja, Alhaji Musa Muhammad Ija-Koro ya rasu. Sakataren Fadar Sarkin,  Yusuf Mamman Shere ne ya bayyana rasuwar sarkin a…

Sarkin garin Bwari da ke cikin garin Abuja, Alhaji Musa Muhammad Ija-Koro ya rasu.

Sakataren Fadar Sarkin,  Yusuf Mamman Shere ne ya bayyana rasuwar sarkin a yau Talata. 

Za mu kawo cikakken labarin nan gaba kadan…………….