Search
Subscribe
Ambaliya za ta tagayyara jihohi 23 a bana –Gwamnati

Ambaliya za ta tagayyara jihohi 23 a bana –Gwamnati

Ma’aikatar Muhallai ta Tarayya ta yi hasashen za a samu ruwan sama kamar da bakin  kwarya da zai iya jawo ambaliya a jihohi 23 daga nan zuwa 27 ga Agusta.

  • facebook
  • twitter
  • whatsapp
  • linkedin