✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

‘Amfani da kwancen tayoyi ke yawan kawo hadduran motoci’

Shugaban Hukumar Kiyaye Hadurra ta kasa (FRSC) reshen Jihar Zamfara, Alhaji Sarki Ibrahim ya ce amfani da kwancen tayoyi saboda son arha a tsakanin direbobi…

Shugaban Hukumar Kiyaye Hadurra ta kasa (FRSC) reshen Jihar Zamfara, Alhaji Sarki Ibrahim ya ce amfani da kwancen tayoyi saboda son arha a tsakanin direbobi ke kawo yawan haddura da motoci ke yi a sassan kasar nan.