Aminiya

Amfanin ayaba ga fatar jiki

A abubuwan da muka yi magana a kansu da suka shafi kwalliya, ayaba na daya daga cikin abubuwan da ba  muyi magana a kanta ba. Don haka ne a yau na dauko ayaba domin a san irin sinadaran da take dauke da su da kuma yadda za a yi amfani da ita wajen gyaran fata. Ayaba na dauke da sinadaran bitamin C kuma tana taimakawa wajen fitar sabuwar fata a lokacin da aka ji rauni.

A sha karatu lafiya.

ADVERTISEMENT

 

ADVERTISEMENT