Tsangayar ‘yan jarida ta jihar Yobe ta jinjinawa Gwamna Buni

Shugaban tsangayar ‘yan jarida ta jihar Yobe Muhammad Abubakar, a madadin mambobin sa sun jinjinawa gwamnan jihar Mai Mala Buni,…

2 days ago

Dalilin tsige mataimakin gwamnan Kogi Simon Achuba

Majalisar dokokin jihar Kogi ta tsige mataimakin gwamnan jihar Simon Achuba daga mukaminsa. An tsige Simon daga mukaminsa na mataimakin…

2 days ago

Aisha Buhari ta nemi afuwar iyalanta da ‘yan Najeriya

Uwargidan shugaban Najeriya Hajiya Aisha Muhammadu Buhari ta nemi afuwar 'ya'yanta da iyalanta da kuma daukacin 'yan Najeriya kan bidiyon…

4 days ago

Sojojin Najeriya sun ci galaba kan mayakan Boko Haram – Buhari

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari, ya ce kokarin jami’an rundunar sojojin Najeriya yasa aka fara samun zaman lafiya a wuraren da…

4 days ago

’Yan bindiga sun sake yin garkuwa da mutum 2 a Abuja

Wasu da ake zargin masu garkuwa da mutane ne sun yi garkuwa da mutum biyu a garin Abaji da ke…

4 days ago

An tsinci jariri da ransa a cikin gona a Kudancin Kaduna

A karshen makon da ya gabata ne aka tsinci wani jariri sabon haihuwa da aka yar da shi a cikin…

4 days ago

Gobarar tankar mai ta lakume shaguna a Onitsha

Wata tankar man fetur ta kamfanin Premium Motor Spirit (Petrol), ta kama da wuta a garin Onitsha, jihar Anambra. Motar…

5 days ago

An sako ’Yan kasuwan Abuja da a ka sace a Dutsen Zuma

Ragowar mutum biyar daga cikin 19 da a ka sace a kusa da Dutsin Zuma da ke kan hanyar Abuja…

5 days ago

’Yan bindiga sun kashe jariri da sace jami’in KASTELEA a Kaduna

Wasu da ake zaton ‘yan ta'addan Birnin Gwari ne sun harbe wani jariri, sannan suka sace wani ma'aikacin kula da…

5 days ago

Iyayen yara a Kano sun bukaci a sako yara 47 da aka sace

Iyayen yaran da aka sace ‘ya’yansu a Kano sun bukaci gwamnatin tarayya da ta jihar su tabbatar da an kubutar…

5 days ago