ADVERTISEMENT

Amsoshin masu karatu: Yaushe ya kamata in sayi hannun jari? (2)

Na fara duba tambayoyin da suka jibanci sayen hannun jari a makon da ya gabata, inda na shawrci mai sayen hannun jari a kan  ya kasance ya sayi hannun jari da kudin da yake da bukatar ajiyewa

ADVERTISEMENT