ADVERTISEMENT

Amsoshin masu karatu: Yaushe ya kamata in sayi hannun jari? (3)

A wannan makon ne zan kammala bayanan saye da sayar da hannayen jari ga jinsinan nan uku na masu sayen hannayen jari da na yi bayaninsu a makonni biyu da suka gabata.

ADVERTISEMENT