Da Dumi Dumi
ADVERTISEMENT

Amsoshin masu karatu: Yaushe ya kamata in sayi hannun jari? (5)

A wannan makon ne zan duba bukatar ’yan kasuwa masu sayen hannayen jari domin ajiyar dukiyoyinsu, watau jinsi na uku na ‘yan kasuwa masu sayen hannayen jari.

ADVERTISEMENT