Da Dumi Dumi
ADVERTISEMENT

Amsoshin masu karatu: Yaushe ya kamata in sayi hannun jari? (6)

Na nemi a bi ni bashin karin bayanai da ma shawarwari a kan makalar da na yi a makon da ya gabata game da bukatar ’yan kasuwa masu sayen hannayen jari domin ajiyar dukiyoyinsu, watau jinsi na uku na ’yan kasuwa masu sayen hannayen jari.

ADVERTISEMENT