Search
Subscribe
Amurka ta tsige tsirran shuke-shuken kayan maye dubu 578

Amurka ta tsige tsirran shuke-shuken kayan maye dubu 578

Hukumar Yaki da fataucin miyagun kwayoyi ta Amurka ta tsige tsirran shuke-shuken kayan maye, a wani farmaki da ta kai jihohi bakwai, wadanda suka hada da kaliforniya da Arizona da Idaho da Nebada da  Oregon da Utah da Washington.

  • facebook
  • twitter
  • whatsapp
  • linkedin