✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

An bindige dalibai a Keffi kan zanga-zangar rashin ruwa

Akalla dalibai 12 ne suka rasa rayukansu yayin da 30 suka samu raunuka a ranar Litinin da ta gabata lokacin da sojoji da ’yan sanda…

Akalla dalibai 12 ne suka rasa rayukansu yayin da 30 suka samu raunuka a ranar Litinin da ta gabata lokacin da sojoji da ’yan sanda suka harbe su domin tarwatsa zanga-zangar da suke yi kan rashin ruwa a Jami’ar Jihar Nasarawa da ke garin Keffi.