Da Dumi Dumi

An daina yi wa nakasassun jarirai kisan gilla a Ghana

Shugabannin al’umma a Arewacin kasar Ghana sun hana yin tsafi da jariran da aka haifa da nakasa, wadanda aka dauka cewa suna da iskokai.