Da Dumi Dumi
ADVERTISEMENT

‘An gano gawar Janar Alkali a Filato’

Rahotanni daga Jihar Filato na nuna cewa ana tsammanin kamar an gano gawar Janar Muhammed Alkali  wanda ya bace a kwanakin a wata tsohuwar rijiya a Filato.

Jaridar TheCable ce ta ruwaito labarin daga wanta majiya a yau Laraba, inda jaridar ta tabbatar da cewa nan ba da dadewa ba rundunar soji za ta fitar da sanarwa.

ADVERTISEMENT