An gano maniyyata masu juna biyu daga kananan hukumomin Jigawa shida

Hukumar Alhazai ta Jihar Jigawa ta gano mata masu juna biyu a lokacin da likitoci ke kokarin tantance maniyyatan a Masaukin Alhazai da ke Kano a makon jiya.