Da Dumi Dumi

An gano motar Janaral Alkali da ya bace

Rundunar Soja ta sanar da cewa ta gano motar Janaral Akali da ya bace kwanakin baya a wani kuduffufi a Jos.

An gano motar ce bayan an kwalfe kuduffufin da ke garin  Dura  Du na Jos a Jihar Filato bayan an samu labarin cewa watakila motar na ciki. Amma sai dai har yanzu babu tabbacin ko yana ciki ko ba ya ciki.

 

Manjo Janar Idris Alkali (mai ritaya) ya bace ne kwanakin baya, a kan hanyarsa ta zuwa garin Bauchi daga Abuja.  

ADVERTISEMENT

 

Soldiers draining a pond in Dura Du in Jos, Plateau state have  found  the vehicle of the missing Major General  Idris Alkali.

Share