✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

An gano wurin horar da ’yan boko Haram a kasar Mali

daruruwan ’yan kungiyar Boko Haram sun samu horo a hannun ’yan tawayen kasar Mali, inda suka shafe watanni a birnin Tumbuktu suna koyon yadda ake…

daruruwan ’yan kungiyar Boko Haram sun samu horo a hannun ’yan tawayen kasar Mali, inda suka shafe watanni a birnin Tumbuktu suna koyon yadda ake sarrafawa da gyara bindigar nan kirar Kalashinob