Da Dumi Dumi

An kama wani mutum da gawar yaro a jaka

’Yan sanda a Abuja suna tsare da wani mutum da suka kama dauke da gawar wani yaro mai kimanin shekara uku a cikin jakar matafiya.