✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

An karrama Ali Nuhu da digirin girmamawa

Jami’ar ISM Adonai da ke kasar Togo ta karrama Ali Nuhu da digirin digirgir na girmamawa a kan kasuwanci da tallafawa matasa watp Entrepreneurship and…

Jami’ar ISM Adonai da ke kasar Togo ta karrama Ali Nuhu da digirin digirgir na girmamawa a kan kasuwanci da tallafawa matasa watp Entrepreneurship and Youth Development.
Wannan karramawar ba sa nasaba da yadda sarki Ali Nuhu yake taimakawa matasa mata da maza ta hanyar sama musu aikin yi a masana’antar Kannywood ba tare da sun tsaya suna jiran aikin gwamnati ba.

Hoton Digirin digirgir da Ali Nuhu ya samu