Rundunar ‘Yan sandan Jihar Kano ta kori jami’inta mai suna Saja Laminu Adamu bisa laifin harbe wani yaro dan shekaru 12 mai suna Hassanu Muhalli a unguwar Gwale cikin jihar Kano a ranar jajiberin Sallah.
An kori dan sandan da ya kashe yaro dan shekara 12
Rundunar ‘Yan sandan Jihar Kano ta kori jami’inta mai suna Saja Laminu Adamu bisa laifin harbe wani yaro dan shekaru 12 mai suna Hassanu Muhalli…