Search
Subscribe
An kubutar da ‘yan jihar Kwara 7 da aka sace a hanyar Kaduna zuwa Abuja

An kubutar da ‘yan jihar Kwara 7 da aka sace a hanyar Kaduna zuwa Abuja

Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Kaduna ta yi nasarar kubutar da mutum bakwai da aka sace akan hanyar Kaduna zuwa Abuja a Ranar Lahadi.

A ranar Lahadin nan ne aka sace ‘yan jihar Kwara 7 akan hanyar su ta zuwa Kaduna.

Cikakken rahoton na tafe

  • facebook
  • twitter
  • whatsapp
  • linkedin