Da Dumi Dumi
ADVERTISEMENT

An rantsar da sabon shugaban majalisar Dattawa

Sanata Ahmed Lawan, shi ne sabon Shugaban Majalisar dattawa bayan lashe zaben da aka yi yau, inda ya samu kuri’u 79, yayin da abokin takararsa Ali Ndume ya samu kuri’u 28

ADVERTISEMENT