✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

An sako Magajin Garin Daura bayan wata biyu

Rahotanni na bayyana cewa, iyalan Magajin Garin Daura, Alhaji Musa Umar  Uba, da aka yi garkuwa da shi kimanin wata biyu kenan sun tabbatar da…

Rahotanni na bayyana cewa, iyalan Magajin Garin Daura, Alhaji Musa Umar  Uba, da aka yi garkuwa da shi kimanin wata biyu kenan sun tabbatar da an kubutar da shi daga hannun masu garkuwa da mutane.

Hukumar ‘yan sanda ta tabbatar da sako Magajin Garin Daura.

Cikakken rahoton na nan tafe.