Da Dumi Dumi
ADVERTISEMENT

An samu wata gyatuma a rataye

A cikin makon jiya ne aka samu gawar wata gyatuma mai kimanin shekaru 55 a rataye da igiya a reshen wata bishiya cikin daji kusa da kogin Odo Ona da ke Apata a wajen birnin Ibadan.

ADVERTISEMENT