✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

An tsinci gawarwakin jarirai biyu a Legas

Mutanen unguwar Daji da ke cikin karamar Hukumar Agege a Jihar Legas, sun wayi gari cikin tashin hankali yayin da aka gano gawarwakin wasu jarirai…

Mutanen unguwar Daji da ke cikin karamar Hukumar Agege a Jihar Legas, sun wayi gari cikin tashin hankali yayin da aka gano gawarwakin wasu jarirai biyu a cikin wata babbar magudanar ruwa da ke unguwar a karshen makon da ya gabata.