Da Dumi Dumi
ADVERTISEMENT

An yaba wa gwamnati kan haramta shigo da yankakkun kaji daga waje

Mai gonar kiwon kajin nan nan ta Yankari Farms da ke karamar Hukumar Toro a Jihar Bauchi, Alhaji Abdulrahman Lawal ya bayyana cewa matakin da Gwamnatin Tarayya ta dauka a kwanakin baya, na hana shigo da yankakkun kaji daga kasashen waje zuwa kasar nan, ya yi daidai.

ADVERTISEMENT