✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

An yi bikin Sadik Sani da Murja Shema

A ranar Asabar 2 ga watan Maris, 2013 aka daura auren jarumi Sadik Sani Sadik da ake kira da dan Marayan Zaki da kuma Murja…

A ranar Asabar 2 ga watan Maris, 2013 aka daura auren jarumi Sadik Sani Sadik da ake kira da dan Marayan Zaki da kuma Murja Shehu Shema wacce ‘yar  dan uwan Gwamnan Jihar Katsina ce, Barista Ibrahim Shehu Shema.