✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Ana yunkurin fitar da ministocin jam’iyyar Musulunci daga gwamnatin Tunisiya

Jam’iyyar Shugaban kasar Tunisiya, Moncef Marzuki, wadda ba ruwanta da addini, ta jajirce kan cewa lallai ministocin kasar da suka fito daga jam’iyyar musulunci su…

Jam’iyyar Shugaban kasar Tunisiya, Moncef Marzuki, wadda ba ruwanta da addini, ta jajirce kan cewa lallai ministocin kasar da suka fito daga jam’iyyar musulunci su ajiye mukamansu.