✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Atiku ya kada Buhari a rumfar Villa

Dan takarar jam’iyyar PDP Atiku Abubakar ya kada abokin hamayyarsa Shugaba Muhammadu Buhari a daya daga cikin rumfunan fadar shugaban kasar. Wakilinmu a fadar Shugaban…

Dan takarar jam’iyyar PDP Atiku Abubakar ya kada abokin hamayyarsa Shugaba Muhammadu Buhari a daya daga cikin rumfunan fadar shugaban kasar.

Wakilinmu a fadar Shugaban kasar Haruna Shehu Tangaza na BBC ya tabbatar da sakamakon.