✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Atiku ya ‘zabi’ tsohon Gwamnan Anambra mataimakinsa

Akwai alamun cewa dan takarar shugabancin kasa a Jam’iyyar PDP Atiku Abubakar ya zabi toshon Gwamnan Jihar Anambra Peter Obi a matsayin mataimakinsa a zaben…

Akwai alamun cewa dan takarar shugabancin kasa a Jam’iyyar PDP Atiku Abubakar ya zabi toshon Gwamnan Jihar Anambra Peter Obi a matsayin mataimakinsa a zaben 2019.

duk da cewa har yanzu Atiku bai tabbatar da labarin, amma an samu labarin cewa tun safiyar yau aka cimma matsaya.

Dazun dai aka samu rahoton cewa Atiku da Peter Obi din suna ganawar sirri.