Tsilla-tsillar tsuntsaye Tsautsayin tsaye-tsaye Tsokacin tsikarar tsinkaye Tsomomuwar tsimin tsumaye Tsatsubar tsunburbura ta tsiyaye Bambamin bambance-bambance Buyagin barace-barace Carin ce-ce-ku-ce Kwakwazon kwatance Kakarin karance-karance…