Da Dumi Dumi
ADVERTISEMENT

Ba shugaban da zai yi farin ciki a Arewa – Sarki Sanusi

Martaba Sarkin Kano Malam Muhammadu Sanusi ll ya bayyana cewa babu wani shugaban daga Arewa da zai yi farin ciki kan halin da yankin...

Rikici a Billa: Monguno ya sa zare da Abba Kyari

Mashawarcin Shugaban Kasa kan Harkokin Tsaro (NSA) Manjo Janar Babagana Monguno (mai ritaya) ya tayar da kura a Fadar Shugaban Kasa, bayan da ya...

A daina sanya siyasa kan matsalar tsaro – Pasali

Alhaji Danladi Garba Pasali shi ne Shugaban Kungiyar Yakin Neman Zabe ta Shugaban Kasa Muhammad Buhari (Buhari Campaign Organization) ta Kasa. A tattaunawarsa da...

Yadda muka jefa siyasar Kudancin Kaduna a tsaka-mai-wuya – Dokta Bege

Dokta Katuka Humble Bege shi ne Shugaban Riko na Karamar Hukumar Kaura a Jihar Kaduna, kuma ya rike mukamai da dama a Jam’iyyar APC...

Tabarbarewar tarbiyyar matasa abin damuwa ne – Farfesa Rabi Muhammad

Farfesa Rabi Muhammad ita ce Farfesa mace ta farko a fannin kimiyyar ilimi a Jihar Sakkwato ta da, wanda ta hada jihohin Sakkwato da...

Yadda yunkurin samar da kudin Eco ke kawo fargaba

Bayan shafe tsawon lokaci, kasashen Afirka ta Yamma a karkashin Kungiyar Tattalin Arziki ta Afirka ta Yamma (ECOWAS) na tattaunawa kan yadda za su...

‘Ina samun Naira dubu 400 a mako kan noman Strawberry amma…’

Gyang Matthew na daya daga manoman Strawberry wanda ya shafe akalla shekara hudu yana nomanta da ya fara da kadada daya kafin daga baya...

Cibiya ta horar da manoman lambu 100 a Gombe

Cibiyar Nazari Kayan Marmari da na Lambu ta Kasa (National Horticultural Research Institute- NHRI), ta zakulo manoma 100 daga Karamar Hukumar Yamaltu Deba a...

A sassauta dokar hana shigo da takin Kamfa – Kayarda

Wani babban manomi a Karamar Hukumar Lere da ke Jihar Kaduna, Alhaji Sani Umar Kayarda, ya yi kira ga Gwamnatin Tarayya kan ta sassauta...

An kone motar jami’an tsaro a boren Garejin Akinyele

Boren da kanikawa masu gyaran motoci suka yi a karshen makon jiya kan hana su aiki a gefen babbar hanyar Garejin Akinyele a kusa...