Da Dumi Dumi
ADVERTISEMENT

Dambarwar zaben fid da ’yan takarar Gwamna a Jihar Ogun

A Jihar Ogun ana ci gaba da samun dambarwar cikin gida a Jam’iyyar APC mai mulki da Jam’iyyar PDP a wajen zaben fid da...

Tattalin arzikin Najeriya na raguwa – Masana

A ranar Talatar da ta gabata ce Kwamitin Tsara Harkokin Kudi na Babban Bankin Najeriya (CBN), ya kammala taron wuni biyu, inda ya yi...

An yi bikin ranar masu harhada magunguna ta duniya

Ranar 25 ga Satumban da ya gabata ne aka ajiye a matsayin Ranar Masu Harhada Magunguna ta Duniya, inda qwararru da sauran masu ruwa-da-tsaki...

Ya hada baki da abokansa sun yi wa matarsa fashi

An kama wani mutum mai suna Adewale Lukmon, da ake zargi da hada baki da abokansa  Bidemi Fatai da Saheed Owolabi da Babatunde Ageele ...

Marubucin littafin Hisnul Muslim ya rasu

Fitaccen Shehin Malamin addinin Musulunci nan, Sheikh Sa’eed bin Wahb Alkahdany wanda shi ne marubucin shahararren littafin addu’o’in nan, HISNUL MUSLIM, wanda aka fi...

Shugaba Buhari ya yi waya da mahaifiyar Leah Sharibu

Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya yi magana ta waya da mahaifiyar Leah Sharibu, Misis Rebecca Sharibu a shekaranjiya Laraba. Leah, dalibar makarantar sakandaren GGSTC...

Rakumi ya kashe matashi a Kebbi

Wani rakumi ya kashe matashi dan shekara 18 a Unguwar Koko, a Jihar Kebbi. Shaidu sun ce rakumin ya murkushe matashin ne, ya cije...