Da Dumi Dumi
ADVERTISEMENT

An yi bikin ranar masu harhada magunguna ta duniya

Ranar 25 ga Satumban da ya gabata ne aka ajiye a matsayin Ranar Masu Harhada Magunguna ta Duniya, inda qwararru da sauran masu ruwa-da-tsaki...

Ya hada baki da abokansa sun yi wa matarsa fashi

An kama wani mutum mai suna Adewale Lukmon, da ake zargi da hada baki da abokansa  Bidemi Fatai da Saheed Owolabi da Babatunde Ageele ...

Marubucin littafin Hisnul Muslim ya rasu

Fitaccen Shehin Malamin addinin Musulunci nan, Sheikh Sa’eed bin Wahb Alkahdany wanda shi ne marubucin shahararren littafin addu’o’in nan, HISNUL MUSLIM, wanda aka fi...

Shugaba Buhari ya yi waya da mahaifiyar Leah Sharibu

Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya yi magana ta waya da mahaifiyar Leah Sharibu, Misis Rebecca Sharibu a shekaranjiya Laraba. Leah, dalibar makarantar sakandaren GGSTC...

Rakumi ya kashe matashi a Kebbi

Wani rakumi ya kashe matashi dan shekara 18 a Unguwar Koko, a Jihar Kebbi. Shaidu sun ce rakumin ya murkushe matashin ne, ya cije...