Da Dumi Dumi
ADVERTISEMENT

Gasar Rubutun Hausa

Gasa a kowane fanni ne aka yi tana bayyanawa ko bankado mutane masu hazaka, basira, da hikima wadanda ba a san su ba. Na...

Marigayi Bashir Musa Liman: Irin  rashi da muka yi!

Kasancewata ma’abocin bibiyar kafar sadarwa ta Instagram inda marigayin Bashir Musa Liman ke taba alamar “like” na hotunan da nake sakawa. Irin bibiyar ce...

Binciken tarihin Hausa: Labaran da bishiyoyin kuka ke sanar mana

Kasancewar akwai ilimi a cikin kowanne abu, ya kamata mu yi dubi ga bishiyoyin kuka don fahimtar ilimin da suke sanar mana a nan...

Bikin murnar cika shekara 50 da fara zuwa duniyar wata (4)

A wannan mako ga mu dauke da daya daga cikin bayanan da suka gabata kan ma’anar wata da tarihinsa da kuma yanayin rayuwarsa. Wannan...

Sowore zai jawo sawarwari

A makon jiya ne mawallafin jaridar ‘Sahara Reporters’ Mista  Omoleye Sowore ya so shirya wani gangami na kasa baki daya da nufin shirya juyin-juya-hali...

Bayan Hajji sai kuma me? (1)

Masallacin Annabi (SAW), Madina Fassarar Salihu Makera Hamdala da taslimi. Bayan haka, ya ku Musulmi! Ku bi Allah da takawa, lallai yi maSa takawa...

Maraba da Shekarar Musulunci ta 1441 B.H

Godiya ta tabbata ga Allah Mai juya watanni Mai kaddara al’amura, Mai shigar da dare cikin rana Ya shigar da rana cikin dare. Ya...

Zaman hakuri da kauna

Godiya ta tabbata ga Ubangiji Allah Mai iko duka. Barkanmu kuma da sake saduwa a wannan mako. A wannan mako za mu yi nazari...

Amurka da Taliban sun kammala tattaunawa a Doha

An kammala zama na takwas a tattaunawar da ake yi tsakanin Amurka da Kungiyar Taliban a Doha Babban Birin Katar. Kakakin Taliban Zabihullah Mujahid...

Haduwar Idin Babbar Sallah da bikin Yahudawa ya jawo tankiya a Masallacin Kudus

Haduwar Idin Babbar Sallah da wani bikin Yahudawa ya jawo’ yan sandan kasar Isra’ila, sun harba hayaki mai sa hawaye tare da yin amfani...