Da Dumi Dumi
ADVERTISEMENT

APC za ta iya rushewa bayan tafiyar Buhari – Gwamna Fayemi

Gwamnan jihar Ekiti a Najeriya ya ce jam’iyyar APC mai mulkin kasar na iya wargajewa a karshen mulkin Shugaba Muhammadu Buhari idan har ba...

Dalilin da za ki gwada sababbin sinadaran girke-kirge na Dangote

Masoya abinci daga sassan Arewacin Najeriya suna magana a kan sababbin sinadaran girki masu inganci da Kamfanin Dangote yake sana’antawa. Kamfanin NASCON Allied Plc,...

An gano motar Janaral Alkali da ya bace

Rundunar Soja ta sanar da cewa ta gano motar Janaral Akali da ya bace kwanakin baya a wani kuduffufi a Jos. An gano motar...

”Yan takarar gwamna a Jam”iyyar APC na jihohi

ranar Lahadi mai zuwa ne za a yi zaben fidda gwana na ‘yan takarar gwamna a jam’iyyar APC mai mulki a Najeriya. Jam’iyyar dai...

Abin da ya sa na yi murabus daga minista- A”isha Alhassan

Ministar harkokin kula da al’amuran mata a Najeriya, Aisha Jummai Alhassan, wacce aka fi sani da Mama Taraba, ta yi murabus. Ministar ta yi...

‘Yan bindiga sun kashe sama da mutum 10 a Jos

Ana zaman dardar a unguwar Rukuba kusa da hanyar Jos babban birnin Filato bayan da aka kai wani kazamin hari daren jiya Alhamis. Har...

APC ta hana ministoci biyu takarar Gwamna

Jam’iyyar APC ta fitar da jerin sunayen mutanen da ta tantance masu son tsayawa takarar gwamna a jihohin Najeriya 29, sai dai ba ta...

APC ta lashe zaben Gwamnan Osun

Hukumar zabe mai zaman kanta ta Najeriya, INEC ta sanar da cewa Gboyega Oyetola dan takarar gwamna a jam’iyyar APC shi ne ya lashe...

Helikwafta ya yi hatsari a Mpape, Abuja

Rahotannin da ke shigowa yanzu na cewa wani helikwafta ya fadi a tsaunukan unguwar Mpape da ke babban birnin tarayya a Abuja. Rahotan na...

An kammala Musabakar Alkur’ani a yankin Jama’a

An kammala gasar Musabakar Alkur’ani Mai girma a garin Kafanchan inda dalibai 97 da suka hada maza da mata daga garuruwan da ke karkashin...