Da Dumi Dumi
ADVERTISEMENT

An daina sanya siyasa kan matsalolin Fulani a Najeriya

Shugaban kungiyar Matasan Fulani da Aldodi, Malam Abdulkarim Bayero ya ce ana siyasantar da matsalolin da suka addabi Fulani a kasar nan. A cewarsa,...

Ya dace a hana daukar hoto da bidiyo a wajen kada kuri’a?

Sam bai dace a hana ba – Ahmadu A.  Is’hak Daga Aliyu Babankarfi, Zariya Ahmadu A. Ishak: “A gaskiya duk wani mataki na hana...

Da gaske idan mutum ya kalli mai ciwon ido zai iya dauka?

Da gaske idan mutum ya kalli mai ciwon ido shima zai iya dauka a lokacin? Amsa: A’a ba a kallo ba ne, a taba...

Manoma 6, 670 sun amfana da tallafin Gwamnatin Tarayya a Filato

Mamonan shinkafa akalla  6,670 ’yan asalin Jihar Filato ne suka amfana da shirin Gwamnatin Tarayya a karkashin Babban Bankin Najeriya (CBN). Shirin wanda ake...

Hannun da tallafin noman citta ke biyowa ba nagari ba ne – Auwal Abubakar

Aminiya: Me da me kake nomawa? Ina noma hekta daya zuwa biyu na masara sai kuma citta nakan noma hekta biyu zuwa uku. Aminiya:...

‘A rage yawan kwanakin da alhazan Najeriya a Saudiyya’

A yayin da aka kammala aikin kwaso alhazan Najeriya daga kasa Mai tsarki, wani malamin addinin Musulunci kuma Shugaban darikar kadiriyya a Jos da...

Gwagwarmayar rayuwa: Waiwaye adon tafiya (4)

A cikin ƙoƙarin da gwamnati ke yi na ƙarfafa wa mata gwiwa tare da tallafa musu domin su iya dogaro da kansu, aka shirya...

Yadda taron Gizagawa karo na 5 ya gudana a Katsina

A ranar Asabar da ta gabata ce Gizagawa daga sassan Najeriya suka hallara a zauren taro da ke Filin Samji Katsina, inda suka gudanar...

’Yan bindiga sun sace mutum 16 a Birnin Gwari

Masu garkuwa da mutane dauke da makamai sun sace mutum 16 a karamar Hukumar Birnin Gwari a Jihar Kaduna. Lamarin ya auku ne a...

An yi yunkurin hallaka Sakataren marigayi Ado Bayero

Tsohon Sakataren marigayi Sarkin Kano Ado Bayero, Alhaji Isa Sanusi Bayero ya sha da kyar daga hannun wasdanu mutane da ba a san su...